Thursday, August 27, 2026
spot_imgspot_imgspot_imgspot_img

Katsina state government

Labarai

Siyasa

Yana Da Muhimmanci A Kara Zaben Gwamna Dokta Nasiru Idris A Karo Na Biyu – Gwamna Zullum

Daga Imrana Abdullahi ...Sanarwar Babban sakataren yada labaran gwamnan Jahar kebbi Ahmad Idris. Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya bayyana muhimmancin ci gaba da...

Dan Takararmu Na Gwamna ba Makaryaci ba ne….Dr Ahmed Gana

Dr. Jamil Isyaku Gwamna, Sardaunan Gombe, ba sabon suna ba ne a fagen siyasar Jihar Gombe. A duk inda kaji an kira sunansa, babu...

Wasanni

Tsaro

Lafiya

UNICEF, EU Sun Horar Da ‘Yan Jarida Kan Yaki da Rashin Abinci Mai Gina Jiki Ga Kananan Yara

Sani Saleh Chinade Daga Damaturu Hukumar UNICEF tare da hadin gwiwar kungiyar tarayyar Turai sun horar da 'yan jarida kan yaki da karancin abinci mai gina...

Ilimi

Wani Ramin A Kano Ya Lakume Rayukan Yara, Biyu  

Daga Abdullahi Inuwa Fargaba da tsoro sun mamaye mazauna unguwar Musukwani da ke Jakara, karamar hukumar birni ta Kano, sakamakon bacewar yara biyu da ake...

Gwamnatin Yobe Ta Dauki Nauyin Dalibai 127 Zuwa Makarantar Koyon Aikin Lauya

Daga Sani Saleh Chinade, Damaturu Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni (CON, COMN), a yau ya mika kudin makaranta da kwamfutocin tafi da gidanka ga...

Gwamnatin Yobe Ta Yi Karin Girma Ga Malaman Makarantu kimanin 1000

Daga, Sani Gazas Chinade, Damaturu Shugaban hukumar koyarwa ta Jihar Yobe Alh. Yakubu Dokshi ya ce an karawa malaman makaranta kimanin 1,000 Karin girma zuwa...

Gwamna Buni Ya Rattaba Hannu Kan Kasafin Kudin 2025 Ya Zama Doka

Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ya ce shekara ta 2025 da ke tafe gwamnati za ta dauki nauyin kammala...

Mun Sake Mayar Da Yara Kimanin 1.5m Makarantan Borno, inji Gwamna Zulum

Daga, Sani Gazas Chinade, Damaturu Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya ce gwamnatinsa ta mayar da yara sama da miliyan 1.5 zuwa makaranta. Adadin...