Saturday, June 13, 2026
spot_imgspot_imgspot_imgspot_img

Katsina state government

HomeLabaraiChanza Takardar Naira zai kawo karshen rige kudi a hannun Yan ta'adda...

Chanza Takardar Naira zai kawo karshen rige kudi a hannun Yan ta’adda a Najeriya — Ado Dansudu

Daga Abdullahi Alhassan, Kaduna

Wani Dattijo me yin sharhi kan Al’amuran yau da kullum bugu da Kari National president Arewa united consultative forum. Alhaji Ado Shu’lbu Dansudu, Yayi kira ga Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu da ya ba Babban Bankin Kasar nan umurni don chenza Takardar Naira, inda ya baiyana cewa yin hakan zai kawo karshen rige kudi da yan ta’adda ke yin a Kasar nan.

Ado Dansudu ya yi wan nan kira ne ya yin zan tawa da manema labarai ya kara da cewa laile gaggautav chanza kalar kudin da Babban Bankin Najeriya zai yi zai kawo karshen rige kudade dake hannun yan ta’adda.

Saboda ragewa yan ta’addan karfi. Domin sun karbi bilyoyin nairori a hannun yan Najeriya. Kuma cash kudin bankuna basa amfana yan kasuwa basa amfana. Don haka chanja kudin ne kawai zai koma dasu baya Kuma Susan Gwamnati Gwamnati ce.

Shugaban Kungiyar yan Arewa Grassroots movement for Tinubu a Legas ya Kuma kara dace wa 1983 Gwamnati Buhari ta chanja kalar naira. Wai saboda yan Siyasa sun saci kudi cash sun boye Agidajen su, san nan sannan 2023 zuwa 2024.

Gwamnati Buhari ta chanja kudi wai saboda kafa asayi kuri’un Mutane da kudi. dan haka muna kira da babbar murya ga Gwamnatin taraiya da ta gaggauta chanja kalar kudin Najeriya watau naira. sannan asa jami an DSS. da EFCC. akowanne Banki.

Saboda sa ido wajan masu kawo cash bankuna domin achanja musu, san nan asa Hukumar leken asiri ta Kasar nan wato NIA. NFIU, da Costom, da hukumar shiga da fice wato (Immigration. Abodojin domin su sa ido Ga masu chanja Naira zuwa wasu kudaden kadashen waje.

Ya kara dacewar “Wannan zai taimaka gaya wajan shawo kan rashin tsaron damu kefama dashi. I dan suka ga duk abunda suka mallaka ya zama ya yin banza wasu sun yiwa kansu kiyamar laili. yakamata agaggauta chanja kalar Naira kafin a shiga kanfen Kuma hakan zaitona asirin wasu da ya wa.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments