Sunday, April 27, 2025
spot_imgspot_imgspot_imgspot_img

Katsina state government

Labarai

Siyasa

Ba bukatar ‘yan jihar Katsina ne a gaban Yakubu Lado Danmarke ba,  -Mustapha Inuwa

Ba bukatar 'yan jihar Katsina ne a gaban Yakubu Lado Danmarke ba,  -Mustapha Inuwa Shugaban yakin neman zaben dankarar gwamnan jihar katsina a karkashin jam'iyya...

PDP Ta Soki Tabarbarewar Tsaron A Najeriya

Gwamnonin jam’iyyar People’s Democratic Party (PDP) a ƙarƙashin PDP Governors Forum (PDPGF) sun bayyana damuwa kan tabarbarewar tsaro a Najeriya, musamman a wasu sassan...

Wasanni

Tsaro

Lafiya

 A Daren Jiya Gwamna Radda Ya Kai Ziyara Asibitin Charanchi, A Shirye-Shiryen Kaddamarwa da Shugaban Ƙasa Zaiyi

Gwamna Dikko Umaru Radda ya sake tabbatar da cewa shugabanci ba shi da lokaci, yayin da yammacin yau ya isa gaggawa ƙaramar hukumar Charanchi...

Ilimi

Wani Ramin A Kano Ya Lakume Rayukan Yara, Biyu  

Daga Abdullahi Inuwa Fargaba da tsoro sun mamaye mazauna unguwar Musukwani da ke Jakara, karamar hukumar birni ta Kano, sakamakon bacewar yara biyu da ake...

Gwamnatin Yobe Ta Dauki Nauyin Dalibai 127 Zuwa Makarantar Koyon Aikin Lauya

Daga Sani Saleh Chinade, Damaturu Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni (CON, COMN), a yau ya mika kudin makaranta da kwamfutocin tafi da gidanka ga...

Gwamnatin Yobe Ta Yi Karin Girma Ga Malaman Makarantu kimanin 1000

Daga, Sani Gazas Chinade, Damaturu Shugaban hukumar koyarwa ta Jihar Yobe Alh. Yakubu Dokshi ya ce an karawa malaman makaranta kimanin 1,000 Karin girma zuwa...

Gwamna Buni Ya Rattaba Hannu Kan Kasafin Kudin 2025 Ya Zama Doka

Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ya ce shekara ta 2025 da ke tafe gwamnati za ta dauki nauyin kammala...

Mun Sake Mayar Da Yara Kimanin 1.5m Makarantan Borno, inji Gwamna Zulum

Daga, Sani Gazas Chinade, Damaturu Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya ce gwamnatinsa ta mayar da yara sama da miliyan 1.5 zuwa makaranta. Adadin...