Wani matashi mai suna Isma’il M Yusuf, ya yi barazanar hallaka Kakakin Yansanda na Jihar Kano S.P Abdullahi Kiyawa.
Matashin ya yi wannan barazanar ne bayan da ya yiwa Kakakin Yansandan zagin kare dangi.
Sai dai SP Kiyawa ya shaidawa Majiyar Accuracy News Hausa, Legit Hausa cewa, ba wannan ne karon farko ba, da wani ya yi barazanar aikata hakan gareshi ba.