Monday, April 28, 2025
spot_imgspot_imgspot_imgspot_img

Katsina state government

HomeLabaraiDANGOTE YA RAGEWA 'YAN KASUWA LITAR MAI AKAN NAIRA 970

DANGOTE YA RAGEWA ‘YAN KASUWA LITAR MAI AKAN NAIRA 970

Daga Rabiu Sanusi

Kamfanin matatar Mai ta Alhaji Aliko Dangote, ya bayanna rage farashin litar Mai ga Yan Kasuwar zuwa naira 970.

Babban Jami’in sadarwa na kamfanin Anthony Chiejina, ya bayyana haka a cikin wata sanarwa da kamfanin ya fitar

inda ya ce a daidai lokacin da aka shiga karshen Shekara ya dauki wannan mataki domin nuna goyon baya ga alummar najeriya ta yadda abinda suke zato zai tabbata.

Ya ce kamfanin ba zai yi Kasa a gwaiwa ba wajen daukan irin wannan mataki ta hanyar samar da ingantaccen Mai.

Ya tabbatar da cewar Kamfanin na yin dukkanin maiyiyuwa domin biyan bukatun al’ummar Najeriya ba tare da nuna gajiyawa ba na samar da man fetur Mai Inganci ga Najeriya.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments