Monday, April 28, 2025
spot_imgspot_imgspot_imgspot_img

Katsina state government

HomeLabaraiMatashi Ya Yi Barazanar Hallaka Kakakin Yansanda Na Jihar Kano

Matashi Ya Yi Barazanar Hallaka Kakakin Yansanda Na Jihar Kano

Wani matashi mai suna Isma’il M Yusuf, ya yi barazanar hallaka Kakakin Yansanda na Jihar Kano S.P Abdullahi Kiyawa.

Matashin ya yi wannan barazanar ne bayan da ya yiwa Kakakin Yansandan zagin kare dangi.

Sai dai SP Kiyawa ya shaidawa Majiyar Accuracy News Hausa, Legit Hausa cewa, ba wannan ne karon farko ba, da wani ya yi barazanar aikata hakan gareshi ba.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments