Monday, April 28, 2025
spot_imgspot_imgspot_imgspot_img

Katsina state government

HomeUncategorizedShugaba Tinubu Zai Halarci Zikirin Juma’a A Fadar Mai Martaba Aminu Ado...

Shugaba Tinubu Zai Halarci Zikirin Juma’a A Fadar Mai Martaba Aminu Ado Ta Nassarawa

Gidauniyar Sheikh Dahiru Usman Bauchi za ta gudanar da taronta na Zikirin Juma’a na shekara a fadar Sarki Alhaji Aminu Ado Bayero da ke Nasarawa. An shirya gudanar da taron ne a gobe Juma’a, 5 ga Yuli, 2024, da karfe 4:00 na yamma.

Taron dai zai kasance ƙarƙashin jagorancin Babban Jagoran Tijjaniyya a Najeriya Sheikh Dahiru Usman Bauchi wanda zai kasance babban baƙo na musamman. Manyan baƙin da zasu halarci taron sun haɗa da; Alhaji Aminu Ado Bayero, da shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu.

Taron Zikirin zai mayar da hankali ne kan karatuttuka da addu’o’i da nufin magance matsalolin tsaron da Nijeriya ke fuskanta.

Leadership Hausa

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisment -
Google search engine

Most Popular

Recent Comments